Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Istikhara Da Hausa

Daga Jabir ibn Abdullah, Allah ya yarda dashi yace: Manzon Allah (SAW) ya kasance yana koya mana yin Isti...

Free

Store review

Daga Jabir ibn Abdullah, Allah ya yarda dashi yace:

Manzon Allah (SAW) ya kasance yana koya mana yin Istikhara (neman zabin Allah) a
cikin dukkanin al’amura kamar yadda yake koya mana sura daga cikin surorin Alqur’ani.

Yakance damu:
Idan dayanku yayi niyyar yin wani al’amari to yayi sallah raka’a biyu ba farillah ba sannan
yace:
.
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﺃﺳﺘﺨﻴﺮﻙ ﺑﻌﻠﻤﻚ
ﻭﺃﺳﺘﻘﺪﺭﻙ ﺑﻘﺪﺭﺗﻚﻭﺃﺳﺄﻟﻚ ﻣﻦ ﻓﻀﻠﻚ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢﻓﺈﻧﻚ
ﺗﻘﺪﺭ ﻭﻻﺃﻗﺪﺭﻭﺗﻌﻠﻢ ﻭﻻ ﺃﻋﻠﻢ ﻭﺃﻧﺖ ﻋﻼﻡ ﺍﻟﻐﻴﻮﺏﺍﻟﻠﻬﻢ
ﺇﻥ ﻛﻨﺖ ﺗﻌﻠﻢ ﺃﻥﻫﺬﺍ ﺍﻷﻣﺮ ‏( ﻭﻳﺴﻤﻲﺣﺎﺟﺘﻪ ‏) ﺧﻴﺮ ﻟﻲ
ﻓﻲﺩﻳﻨﻲ ﻭﻣﻌﺎﺷﻲ ﻭﻋﺎﻗﺒﺔﺃﻣﺮﻱﻓﺎﻗﺪﺭﻩ ﻟﻲ
ﻭﻳﺴﺮﻩ ﻟﻲ ﺛﻢ ﺑﺎﺭﻙ ﻟﻲ ﻓﻴﻪﻭﺇﻥ ﻛﻨﺖ ﺗﻌﻠﻢ ﺃﻥ ﻫﺬﺍ
ﺍﻷﻣﺮﺷﺮ ﻟﻲ ﻓﻲ ﺩﻳﻨﻲ ﻭﻣﻌﺎﺷﻲ ﻭﻋﺎﻗﺒﺔ ﺃﻣﺮﻱﻓﺎﺻﺮﻓﻪ
ﻋﻨﻲ ﻭﺍﺻﺮﻓﻨﻲ ﻋﻨﻪ ﻭﺍﻗﺪﺭ ﻟﻲ ﺍﻟﺨﻴﺮ ﺛﻢ ﺭﺿﻨﻲ ﺑﻪ .
ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻋﻦ ﺟﺎﺑﺮ ﻣﺮﻓﻮﻋﺎ .
.
Allahumma inna astakhiruka bi ilmika was
taqdruka bi qudratika wa as,aliku min fadhlika
azim da innaka taqdiru wala aqadiru, wa
ta,alamu wala a,alamu, wa anta alamu
guyubi,
allahumma in kunta ta,alamu anna haza amri
——— khairuli fi dinni wa ma,ashi wa aqibati
amri fa qadirhuli wa yassirhuli summa barikli
fihi wa in kunta ta,alamu anna haza amri sharrun
li fi dinni wa ma,ashi wa aqibati amri fa
sarrifni anhu wa sarifni anhu wa qadurli
khairan haisu kana summa arzini bihi.

Last update

April 16, 2020

Read more