Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Sheikh Kabiru Gombe 2017

Wannan application din yana aiki ba atre da internet ba offline ne akwai waazozin da ya gudanar a ga...

Free

Store review

Wannan application din yana aiki ba atre da internet ba

offline ne

akwai waazozin da ya gudanar a garuruwa daban daban a kasar Nigeria

idan kayi downloadin kaima karka manta da yan uwa da abokanan arziki

Allah ya taimaki musulunci da musulmai baki daya

Allah ya kara daukaka Sunnah

Last update

April 13, 2020

Read more