App World
My stream
Additionally, paste this code immediately after the opening
tag:Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Sheikh Abdulrazak Yahya Haifa, wanda yayi sun...
Free
Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Sheikh Abdulrazak Yahya Haifa, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.
Bayan karatutuka na Sheikh Abdulrazak Yahya Haifa mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
Dr abdullah gadan kaya
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Quran mp3
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Abdurrahman Sudais
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sudais Audio Quran Offline
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Sheikh Khalil al-Husary
Quran Mishary Rashid Offline
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Last update
Jan. 4, 2020