Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Sheikh Jafar Tambayoyin Aure

Wannan app ne domin kawo muku amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine m...

Free

Store review

Wannan app ne domin kawo muku amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam.

Cikin wannan manhajja akwai tambayoyi kamar haka:

Auren mace Kirista ko bayahudiya wane ne zai zama alwalinta ?

Kusantar mace bayan biyan sadaki kafin aure halal ko haram?

Mace mai haila a gidansu amma babu aure wai shin duk abincin da taci haram ne har sai an aurar da ita ?

Yaushe ne aure ke tabbata? bayan sadaki ko kuwa?

Mata da miji cikin talabishin wai ana gayyatar jamaa zuwa daurin aure, shin hakan ya halatta?

Yarinya bata son saurayin amma iyaye naso, to yaya za'ayi?

Budurwa nasa hijab da niqab amma samari na dauka cewa ita matar aure ce, yaya zatayi kenan?

Mutum da yarinya sun fahimci juna amma iyaye sunce a'a basa son auren to yaya zaayi ?

Amfani da magani domin tsayar da alada cikin ramadan, halal ko haram ?

Nasiha kan amfani da waya ga ma'aurata

Miji yace matar ta rika zuwa dakinsa bayan kammala girkin dare amma taki dole kullum sai yaje ya kirawota, me ya kamata yayi?

Yarinya taga mahaifiyarta tana saka magani cikin abincin babansu domin sihirceshi, me ya kamata tayi?

Shin mutum zai iya yanka abin suna fiye da daya ?

Yanuwan kishiyata sunce nayi asiri, ya zanyi, ya halatta na kai kara kotu?

Nasiha kan rashin godiyar mazaje ga matayensu

Miji ya zabi mace daya cikin matansa domin ajiyar mukullan dukiyarsa, shin hakan daidai ne ?

Neman taimakon sadaki domin yin aure ya kamata ??

Shin ya halatta asha maganin hana haihu saboda wadansu muhimman dalilai?

Yankan rago ranar suna wajibi ne ko kuwa ?

Idan miji ya nemi matarsa amma taki toh ya tabbata cikin hadisi zata kwana mala'iku na la'antarta to mene hukunci idan kuma ita matarce ta nemi mijin amma yaki?

Ya halatta mutum ya koyawa matarsa mota ?

---------------------------------------------------------
Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues.
For more free Hausa Islamic Apps check other apps in my catalog.

Last update

April 23, 2020

Read more