Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Mace Yar Gata-Guruntum Mp3

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Wanna application mai suna "Mace Yar Gata-Guruntum Mp3" na kunshe da...

Free

Store review

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Mace Yar Gata-Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Yar Gata, Zuciyar ka Limamiyar ka, Karshen Ado Likkafani, Hasken Imani, Duniya fure take bata yaya da sauran su.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Last update

March 14, 2020

Read more