Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Haruna Uji Mp3

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Haruna Uji Hadejia. Wannan application anyi shi ne don...

Free

Store review

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Haruna Uji Hadejia. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

*Balaraba
*Shamuwa
*Bakar Rama
*Wakar Amarya
*Dije ta Uji

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Last update

Dec. 16, 2019

Read more